Lafiya Jari ce

Lafiya Jari ce

RFI Hausa

Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.

Categories: Science & Medicine

Listen to the last episode:

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda cutar Cancer ko kuma Daji ko Najeriya ke ta'azzara a Najeriya a wani yanayi da ake da ƙarancin wayar da kai kan cutar duk kuwa da illar da ta ke ci gaba da yiwa jama'a.

Hankulan masana a ɓangaren kiwon lafiya ya tashi ne matuƙa bayan hasashen da ke nuna yiwuwar alƙaluman masu kamuwa da cutar duk shekara a Najeriyar da yawansu ya kai dubu 70 ya iya ruɓanyawa fiye da ninki 10 nan da shekaru ƙalilan masu zuwa a ƙasar, a wani yanayi da har yanzu jama'a ke jahiltar cutar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Previous episodes

  • 319 - Adadin masu kamuwa Cancer zai ninka sau 10 a Najeriya- Masana 
    Mon, 02 Dec 2024
  • 318 - Matsalar mace-macen mata masu juna biyu ta sake ta'azzara a Nijar 
    Mon, 02 Dec 2024
  • 317 - Yadda ake samun ƙaruwar mace-macen kwab-ɗaya ko kuma mutuwar fuju’a 
    Mon, 25 Nov 2024
  • 316 - Lafiya Jari ce: Illar da hayaƙin girki ke yiwa lafiyar idon Mata 
    Mon, 11 Nov 2024
  • 315 - Yadda cutar kwalara ta addabi wasu jihohin arewacin Najeriya 
    Mon, 04 Nov 2024
Show more episodes

More Nigeria science & medicine podcasts

More international science & medicine podcasts

Choose podcast genre