Progress Media Hausa
Sagir T. Karaye
Categories: Education
Add to My List
Listen to the last episode:
A wannan shiri na musamman mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, da kuma Dr. Bashir Ahmad Safio. Mun kuma tattauna akan tafiyar neman aure a wannan zamani, a inda bakin namu sukayi tsokaci akan matsaloli da ake fuskanta tare da bada shawarwari domin a samu mafita. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar.
Previous episodes
-
3 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 3 Tue, 19 Oct 2021
-
2 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 2 Sat, 25 Sep 2021
-
1 - Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 1 Fri, 19 Feb 2021
Show more episodes
5