Korona: Ina Mafita?

Korona: Ina Mafita?

BBC Hausa Radio

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.

Categories: Health

Listen to the last episode:

Labaran korona da bayani kan yadda Najeriya ke shirin fara amfani da rigakafin Moderna.

Previous episodes

  • 81 - Najeriya za ta fara amfani da rigakafin Moderna 
    Thu, 05 Aug 2021
  • 80 - An tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka 
    Fri, 30 Jul 2021
  • 79 - Ghana ta gindaya sharuddan jana'iza da bikin aure 
    Mon, 26 Jul 2021
  • 78 - Najeriya za ta shigo da wasu nau'ukan rigakafin korona 
    Fri, 16 Jul 2021
  • 77 - Yadda aka gano korona samfurin Delta a Najeriya 
    Fri, 09 Jul 2021
Show more episodes

More Nigeria health podcasts

More international health podcasts

Choose podcast genre