Tarihin Afrika

Tarihin Afrika

RFI Hausa

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

Categories: News & Politics

Listen to the last episode:

Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997.  Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.

Previous episodes

  • 122 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 8/14 
    Sat, 24 Dec 2022
  • 121 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14 
    Sun, 18 Dec 2022
  • 120 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 7/14 
    Sat, 17 Dec 2022
  • 119 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 5/14 
    Sun, 04 Dec 2022
  • 118 - Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 4/14 
    Sun, 27 Nov 2022
Show more episodes

More Nigeria news & politics podcasts

More international news & politics podcasts

Choose podcast genre