Kida da Al'adu
RFI Hausa
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
Radio: RFI Hausa
Categories: News & Politics
Add to My List
Listen to the last episode:
Previous episodes
-
93 - Yadda Hausawa ke tafiyar da masarautarsu a Jihar Edo Tue, 07 May 2024
-
91 - Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood Sat, 30 Apr 2022
-
90 - Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki Sun, 24 Apr 2022
-
89 - Shirin kade-kade da al'adu na karshen mako Sat, 17 Oct 2015
-
88 - Kida da al'adu a Najeria Sat, 03 Oct 2015
-
87 - Wakokin na musamman a kan watan Ramadan Sat, 11 Jul 2015
-
86 - Wakokin Azumi daga mawakan zamani Sun, 05 Jul 2015
-
85 - Wakokin hausa cikin watan azumi Sat, 27 Jun 2015
-
83 - Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa Wed, 27 May 2015
-
73 - Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya 2 Tue, 21 Jul 2020
-
72 - shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya Fri, 15 Jun 2018
-
71 - shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar Fri, 15 Jun 2018
-
70 - Aure a duniyar hausa Tue, 14 Nov 2017
-
69 - Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar Tue, 15 Mar 2016
-
68 - Kida da Al'adun Nufawa a Najeriya Sat, 23 Jan 2016
-
67 - Kida da Al'adun Nufawa Sat, 09 Jan 2016
-
66 - Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari Sat, 12 Dec 2015
-
65 - Yadda Hausawa ke aure kafin zuwan musulunci Sat, 21 Nov 2015
-
64 - Shahrarrun mawakan Mali, makafi Amadou da Mariama Sat, 14 Nov 2015
-
63 - Labarin shahrarrun makada da mawaka, tare da karin bayani game da al'adun wasu al'ummomi Sat, 31 Oct 2015
-
62 - Ma'anar hawa da Sarakunan Hausa ke yi lokacin bukukuwa Sun, 25 Oct 2015
-
51 - Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru Tue, 24 Sep 2019
-
50 - Taron karawa juna sani kan harkar fina-finai a Lagos Tue, 10 Sep 2019
-
49 - Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya Tue, 02 Jul 2019
Show more episodes
5