Al'adun Gargajiya

Al'adun Gargajiya

RFI Hausa

Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam.  Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.

Radio: RFI Hausa

Categories: News & Politics

Listen to the last episode:

A yau shirin al’adun zai je jihar Nassarawa inda muka samu zantawa da mai Martaba  Sarkin Nassarawa,daga bisani za mu je Jamhuriyar Nijar inda zamu duba koma bayan wakokin gargajiya a cikin al’umma.

Previous episodes

  • 340 - Tattaunawa da Mai Martaba Sarkin Nassarawa a Najeriya 
    Thu, 21 Nov 2024
  • 339 - Masarautar Keffi a cikin shirin Al'adun mu 
    Sun, 17 Nov 2024
  • 338 - Tasirin al'adun gargajiya wajen tafiyar da mulki bayan ficewar turawa 
    Wed, 06 Nov 2024
  • 337 - Yadda bikin baje kolin cibiyar al'adu ta Nike Art Gallery da ke Lagos ya gudana 
    Tue, 29 Oct 2024
  • 336 - Yadda al'adar gaɗa ke shirin gushewa a tsakanin al'ummar Hausawa 
    Tue, 22 Oct 2024
Show more episodes

More Nigeria news & politics podcasts

More international news & politics podcasts

Other RFI Hausa podcasts

Choose podcast genre