Muhallinka Rayuwarka
RFI Hausa
Radio: RFI Hausa
Categories: News & Politics
Add to My List
Listen to the last episode:
Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ na wannan makon ya yi tattaki zuwa Kano, inda hadin gwiwar Bankin Duniya da Gwamnatin jihar, ya jagoranci taron masu ruwa da tsaki kan kiwon dabbobi, domin inganta fannin ta kyautatawa ko zamanantar da tsarin kiwon dabbobin, samar da abincinsu, da kula da Lafiyarsu, gami da sarrafa madara da naman da suke samarwa.
Previous episodes
-
244 - Kano: Masu ruwa da tsaki sun yi taro don bunƙasa tsarin kiwon dabbobi Sat, 16 Nov 2024
-
243 - Matsalar zaizayewar kasar noma da kiwo a Jamhuriyar Nijar Sat, 02 Nov 2024
-
242 - Manoman Kamaru sun fara samun tallafin noman dawa mai jure fari Sat, 26 Oct 2024
-
241 - Karancin nama da aka shiga a sassa da dama na Najeriya Sat, 19 Oct 2024
-
240 - Babban Taron karawa juna ilimi kan harkokin samar da abinci da bunkasa noma a Jihar Kano Sat, 12 Oct 2024
-
239 - Kula da lafiyar dabbobi abu mai mahimmanci ga fannin noma da samar da wadataccen abinci Sun, 06 Oct 2024
-
238 - Al'adar ''a ci ba daɗi'' na ƙoƙarin kassara manoman Nijar a damunar bana Sat, 28 Sep 2024
-
237 - Dalilan ɓacewar Angulu da Mikiya a kasashe kamar su Jamhuriyar Nijar Sat, 14 Sep 2024
-
236 - Mamakon ruwan sama sun haddasa ambaliya a jihar Jigawan Najeriya Wed, 11 Sep 2024
-
235 - Yadda feshin magungunan kwari a kayan noma ke yiwa rayuwar bil'adama lahani Sun, 01 Sep 2024
-
234 - Gudunmawar da Sarakunan gargajiya ke bai wa ɓangaren Noma a Nijar Sat, 24 Aug 2024
-
233 - Muhimmancin malaman gona ga manoma a wannan zamani Sat, 17 Aug 2024
-
232 - Illar sare itatuwa a wasu yankunan Najeriya,al'amarin a jihar Adamawa Sun, 11 Aug 2024
-
231 - Gwamnatin Najeriya ta ɓullo da tsarin biyan haraji kan masu gurbata muhalli Sat, 20 Jul 2024
-
230 - Muhimmancin gandayen daji ga rayuwar jama’a, da ma irin tasirin da suke da shi a rayuwarsu Sat, 06 Jul 2024
-
229 - Rahoton da ya ce an samu hauhawar amfani da makamashi mai gurɓata muhalli a 2023 Sat, 29 Jun 2024
-
228 - An fara samun ci gaba a noman cocoa a Taraba Sat, 08 Jun 2024
-
227 - A duk shekara Nijar na asarar Eka ko kadadar noma dubu dari sakamakon zaizayewar Ƙasa Sat, 01 Jun 2024
-
226 - Nigeria daya daga cikin kasashe masu noman auguda a nahiyar Afrika da duniya Sun, 26 May 2024
-
225 - Matsalar yoyon iskar gas yayi sanadiyyar gurbacewar ruwan sha yankin Delta Sat, 04 May 2024
-
224 - Matakan da gwamnatin Najeriya ke dauka don magance matsalar tsuntsaye a gonaki Sat, 20 Apr 2024
-
223 - Yadda tsananin zafi ya ci karo da lokacin azumin watan Ramadana Sun, 07 Apr 2024
-
222 - Kaddamar da shirin inganta harkokin noma a jihar Niger Sun, 31 Mar 2024
-
221 - Najeriya ta kasance kan gaba a fagen noman masara a yankin yammacin Afrika Sat, 23 Mar 2024
Show more episodes
5